News

ABIN ALFAHARI: Matar nan da aka kora daga gidan haya, an gwangwaje ta da gida kyauta.

ABIN ALFAHARI: An Gina Mata Gida Kyauta Bayan An Kore Su Daga Gidan Haya A Kano Da Ita Da ‘Ya’yanta

Matar nan da aka kora daga gidan haya, an gwangwaje ta da gida kyauta.

Wani Bawan Allah ne mai suna Sani Rogo Aikawa ne ya jagoranci tallafawa matar. Inda aka gina mata gida ita da ‘ya’yanta a yankin Tokarawa unguwar Liman dake Kano.

Kaamar Yadda Kuke Iya Gani Acikin Hotunan, Wadannan sune hotunan gidan da aka bata.

Matar ta godewa Allah tare da yin godiya ga wadanda sukai mata wannan tallafi.

Hakazalika mutane sun yaba tare da yiwa wadanda sukai wannan namijin Aikin addu’oin fatan Alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button