Kannywood News

WATA SABUWA.. Matashi Ya Roki Al’umma Dasu Isar Da Sakon Auren Sa Ga Safara’u Wani Matashi Ya Roki Abokan sa Da Su Isar

WATA SABUWA.. Matashi Ya Roki Al’umma Dasu Isar Da Sakon Auren Sa Ga Safara’u

Wani Matashi Ya Roki Abokan sa Da Su Isar Da Sakon Soyayyarsa Ga Tsohuwar Jarumar Kaannywood Wato Safara’u.

Matashin Ya rubuta a shafinsa na Facebook Yana Mai cewa Ku fadawa Safara’u idan ta amince zan Aure ta, na amince!” Kuma wlh da gaske nake –inji Matashi Muhammad T. Shehu.

Sai Dai Bayan Wallafa Wannan Budadsiyar Wasika Tasa ne, Abokai da Yan Uwan Matashin Suka Shiga Bayyana Nasu Ra’ayin.

Yayinda Wasu Keyimai Fatan Alkhairi, Haka Zalika A Gefe Guda Wasu Ke Tayimai Kwalele Kamar Yadda Safara’un Tai Waka Mai Taken Kwalelenka

Me zaku Ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button