Politics

DA DUMI-DUMI: Jaruma A Masana’antar Kannywood Saratu Gidado, Ta Bayyana Aniyar Ta Na Tsawa Takaran Sanata A Jihar Kano

DA DUMI-DUMI: Jaruma A Masana’antar Kannywood Saratu Gidado, Ta Bayyana Aniyar Ta Na Tsawa Takaran Sanata A Jihar Kano

DAGA Muhammad Kwairi Waziri

Jaruma Saratu Gidado ta bayyana hakanne a shafin ta na Instagram, ta kara da cewa ta fito takaran neman Kujerar sanatan ne saboda samar wa jama’a hakkin su.

Sai dai har zuwa yanzu bata cire Jam’iyar da zata tsaya takaran ba, amma ta bayyana cewa daga yanzu zuwa wani lokaci zata iya sanar da Jam’iyar da zata tsaya.

Jaruma Saratu Gidado Na Daya Daga Cikin Fitattu Kuma Tsofaffi A Masana’antar Ta Kannywood.

Ansha Samun Jarumai Dake Ayyana Aniyar Su Ta Tsayawa Neman Takara Sai Daga Baya Kuma Aji Sunja Da Baya.

Ko A Shekarar Nan Saida Jarumi Lawan Ahmad Ya Ce Zai Nemi Takara Wanda Daga Baya Shima Akaji Shi Shiru

Wane fata zaku yi mata?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button