Kannywood News

WATA SABUWA: Tsohuwar Matar Ado Gwanja Tayi Bidiyo Tare Da Tsine Tsine Cikin Habaici

WATA SABUWA: Tsohuwar Matar Ado Gwanja Tayi Bidiyo Tare Da Tsine Tsine Cikin Habaici

Wani Faifan Bidiyon Da Tsohuwar Matar Mawaki Ado Gwanja Da Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumuntar Tiktok Ya Dauki Hankalin Mabiyan Ta.

Cikin Bidiyon An Hango Matar Mawakin Na Taka Rawa, Tare Da Raira Wata Wakar Habaici Ta Mawaki Tijjani Gandu.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon, Mai Munatu Tsohuwar Matar Mawakin Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood Ado Gwanja.

Tayi Bidiyon Ne, Inda Take Cewa Allah Ya Tsinewa Kaza Taci Ta Goge Baki Taki Godewa Rabba.

Wallafa Wannan Bidiyon Da Tai, Ya Janyo Cece Kuce A Shafin Nata, Inda Mabiyanta Sukai Ta Tofa Albarkacin Bakin Su Akai.

Yayinda Wasu Ke Tsammanin Da Tsohon Mijin Nata Take, Inda Wasu Ke Ganin Rashin Dacewar Haka Daga Wajen Ta.

Koma Dai Meye, ga Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/evMoTpmFr1w

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button