Kannywood News

YANZU – YANZU :- Ado Gwanja Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar Sa Mai Suna WARR Wakar da tay fice a sati ɗaya

YANZU – YANZU :- Ado Gwanja Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar Sa Mai Suna WARR Wakar da tay fice a sati ɗaya.

Fitaccen Mawaki A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Ado Gwanja.

Ya Saki Bidiyon Sabuwar Wakarsa Mai Suna WARR, Mawaki Ado Gwanja Kuma Jarumi A Kannywood.

Ya Gamu Da Kalubale Tun Bayam Sakin Wakar Tasa, Inda Mutane Suka Dinga Amfani Da Wani Hoton Mawakin Wanda Gefen Idon sa Ya Kumbura Suna Yimai Habaici.

Sai Dai Cikin Ikon Allah Mai Makon Wakar Tasamu Kaskanta, Sai Ta Sake Samun Wata Daukakar.

Dubban Mutanene Sukayi Amfani Da Wakar A Dandalin Tiktok, Musamman Ma Mata Dakuma Manyan Jaruman Kannywood.

Kai Harma Jarumai Maza Ma Ba’a Barsu A Baya Ba Wajen Taka Tasu Rawar Akan Wannan Waka Mai Suna WARR

https://youtu.be/wM1KVVxS5jY

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button