YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Fitaccen Daraktan Shirin Fim Din Izzar So Wato Nura Mustapha Waye Rasuwa A Jahar Kano

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un Allah Ya Karbi Rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO Za Ayi Zanaidarshi Karfe 11 Insha Allah, Allah Ya Yafe Masa Kurakuransa Amin, Allah Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Izzar So Lawan Ahmad Shine Ya Sanar Da Rasuwar A Shafinsa Na Sada Zumunta.

Nura Mustapha Waye Yayi Fice Wajen Nuna Kauna Dakuma Soyayya Ga Fiyayyen Halitta Annabi S.A.W.

Haka Zalika Ko A Fims Din Da Yake Bada Umarni Yakan Yi Kokari Ya Nunawa Al’umma Ribar Soyayyar Annabi Kamar Yadda Yayi A Cikin Shirin Izzar So.

Tabbas Wannan Rasuwa Ta Taba Fitaccen Jarumin Izzar So Wato Lawan Ahmad Kwarai Dagaske.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Click Here To Drop Your Comment