Religion

Allahu Akbar! Yadda aka kaddamar da Fassarar Qur’ani mai Tsarki cikin harshen Igbo a karon farko

Allahu Akbar! Yadda aka kaddamar da Fassarar Qur’ani mai Tsarki cikin harshen Igbo a karon farko

Masha Allah Allah ya kara daukaka Musulunci da Musulmai.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Yadda Inyamurai Ke Tururuwar Shiga Addinin Musulimci A Yankunan Su.

Lamarin Da Yasa Wani Professor Daga Cikin Su, Mai Suna Sheikh Muritala Chukuemeka Fassara Alqur’ani Mai Girma Cikin Yaren Igbo.

Lamarin Ya Dauki Hankali Tare Da Janyo Tafka Muhawara Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Yayinda Inyamurai Ke Ganin Abin Kamar Almara Harma Wasu Ke Zargin Anya Ba Shiryayyen Abu Bane Na Musulumtar Da Nigeria.

Sai dai Sukuma A Nasu Bangaren Al’ummar Hausawa Dake Arewacin Kasar Na Cigaba Da Nuna Sam Barka Tare Da Addu’ar Allah Ya Taimaka.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla.

https://youtu.be/fXl62X4ymPM

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button