News

Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook

Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook

Wasu Matasa Sun Wallafa Labarin Mutuwar Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook.

Lamarin Da Ya Dauki Hankali Matuka, Musamman Ma Masoya Jarumin

Inda Suka Cika Da Alhinin Rashin Jarumin, Duk Da Yake Wasu Na Kokwantom Sahihancin Labarin.

Yayin da Wasu Ke Karyatawa Kai Tsaye Kasancewar Ansha Yada Labaran Mutuwa Musamman Ma Ga Fitattun Mutane.

Wanda Ko A Wannan Satin Sai Da Aka Samu Wasu Marasa Tsoron Allah Da Suka Yada Labarin Karya Game Da Rasuwar Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Wanda Irin Hakace Ta Faru Da Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Garzali Miko.

Tuni Dai Jarumin Yafito Ya Karyata Labarin A Shafin sa Na Instagram Kamar Haka

Dafatan Allah Ya Shiryi Masu Hali Irin Wannan, Ya Kare Mu Ya Kiyaye Mu Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button