News

Abba Kyari, Gaskiya Ta Bayyana Game Da Batun Kudaden Da Ake Yada Cewa Ya Amsa.

Abba Kyari, Gaskiya Ta Bayyana Game Da Batun Kudaden Da Ake Yada Cewa Ya Amsa.

Wani Batu Da Fitaccen Marubucin Kafar Sadarwa Datti Assalafiy Ya Wallafa Yanzu Yanzu,

Game Da Batun Wasu Kidade Da Aka Dade Ana Kwarmatawa A Shafukam Sada Zumunta Cewar Abba Kyari Ya Amsa

Datti Assalafiy Ya Fara Rubutun Nasa Da Cewa, “Alhamdulillah Gaskiya ta fara bayyana.

labarin dake shigowa yanzun nan na cewa hukumar FIB na Amurka tace ita dai ta ambaci sunan Abba Kyari amma batace tana zarginsa da karban kudi a hannun Hushpuppi ba, don haka bai da wata tuhuma.

Inda Ya Ci Gaba Da Cewa. “Mun kalubalanci duk wanda uwarsa ta tsuguna ta haifeshi da jini ya fito ya nuna mana inda FIB ta zargi DCP Abba Kyari da karban kudi a hannun Hushpuppi.

Makiya Allah, maciya amanar tsaron Nigeria sai kunji kunya Wallahi.

Allah Ka daukaka darajar Sarkin Yaki dodon ‘yan ta’adda da IPOB

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button