News

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadonkaya ya yi raddi akan wannan shigar ‘yar gidan Mai Martaba,

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadonkaya ya yi raddi akan wannan shigar ‘yar gidan Mai Martaba, kamar yadda ya yi ta surutai akan Baturiyar da na aura”, Inji Suleiman Isah Isah

WATA SABUWA: Suleiman Mijin Baturiya Ya Aiko Da Sako Ga Sheik Gadon Kaya

Matashin Dan Nigeria Suleiman Isah Wanda Ya Auri Baturiyar Amerika Ya Wallafa A Shafinsa Cewa.

“Nijeriya kenan! Watau a Nijeriya dokar Sharia Law akan talaka yake aiki, amma banda ‘ya’yan masu mulki.

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadonkaya ya yi raddi akan wannan shigar ‘yar gidan Mai Martaba, kamar yadda ya yi ta surutai akan Baturiyar da na aura”, Inji Suleiman Isah Isah

Lamarin Ya Haifar Da Cece Kuce Inda Mabiya Sukaita Wallafa Ra’ayin Su Akai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button