Kyawawan Hotunan Amarya, Zahra Bayero Da Ango Yusuf Buhari

A bidiyoyin da hotunan, an ga zukekiyar gimbiyar sanye da rigar alfarma yayin da kasaitattun kawayenta ke kewaye da ita

Walkiya, kyalli, kyau, izza da kasaitar tsuleliyar amaryar ya cika ko ina yayin da take sanye da farar riga mai hannayen raga.

Ya Allah ka sanya albarka a wannan auran, ka basu zaman lafiya matabbaciya Amin.
Madogara: Alfijir Hausa

Click Here To Drop Your Comment