News

Abdulmalik Tanko Wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar ya isa harabar Kotun Majistire a birnin Kano.

Abdulmalik Tanko Wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar ya isa harabar Kotun Majistire a birnin Kano.

Ya isa kotun ne tare da wani mutum Wanda Shima ake zargin Cewar sun aikata kisan Ne tare cikin rakiyar jami’an tsaro.


Andai jibge jami’an tsaro da yawa sosai a farfajiya da kuma ƙofar shiga dakuma wajen kotun.

Adaren jiya lahadi ne aka samu wasu fusattun matasa suka kone makarantar su hanifa.

Hakan nada nasaba da kisan da akaiwa yarinyar wanda tun a ranar da aka tabbatar da mutuwar ta matasa suka hasala tare da yunkurin kone makarantar Amma Jami’ai suka hana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button