Wata Sabuwa Uwar Gidan Shugaba Muhammadu Buhari Wato Aisha Buhari, Tabi Sahun Masu Son A Yankewa Makashin Hanifa Hukuncin Kisa.

Kamar Yadda Shafin Bbc Fijin Suka Rawaito Matar Shugaban Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Kashe Makashin Hanifa.

Haka Zalika Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Nan, Aisha Buhari Ta Mika ta’aziyarta Ga Iyayen Hanifa Tare Da Addu’ar Allah Ya Gafarta Mata.

Sannan Malaman Addini Da Dama A Jahar Kano Sunyi Allah Wadai Tare Da Nuna Fushin Su Akai.

Hanifa Dai Ta Rasu A Hannun Malaminta Wanda Yai Garkuwa Da Ita Tare Da Neman Kudin Fansa Bayan Ya Kashe Ta.

Ga Dai Bidiyon Ku Kalla.

Click Here To Drop Your Comment