News

ABIN TAUSAYI: Matuƙar Kana Raye Ba A Gama Halittar Ka Ba Har Sai Ka Koma Ga Allah

ABIN TAUSAYI: Matuƙar Kana Raye Ba A Gama Halittar Ka Ba Har Sai Ka Koma Ga Allah

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Prince Deeni Usman Na Cewa.

Kamar Yadda Kuke Ganin wannan hoton Nan itace Fatima yarinya matashiya wacce ta haɗu da tsautsayi.

Fatima ta hadu da wannan iftila’in A Satin da ya wuce bayan kammala jarabawar su ta Neco a jihar Sokoto.

Bayan kammala jarabawa ne sai suka fito suna murnar kammalawa Sai ɗaya daga cikin abokin karatun su ya fara wasa da Mota.

Nan take dai motar ta kwace masa sai akan kafar fatima wanda hakan yayi sanadin gutsure kafar kamar yanda kuke gani.

Muna rokon ya bata ikon cinye wannan jarabawar ya kuma bata lafiya Yasa Hakan Kaffara Ce Amin Summa Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button