Religion

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un, Babban Malamin Tijjaniyya, Sheikh Modibbo Jarkasa Kano Ya Rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un, Babban Malamin Tijjaniyya, Sheikh Modibbo Jarkasa Kano Ya Rasu

Rahotannin Da Muke Samu Yanzu Yanzu Daga Babangida A Maina
Tijjaniyya Media News Na Cewa.

Allah ya yi wa babban Fitaccen malamin Addinin Musulunci kuma Shehun Darikar Tijjaniyya a najeriya Sheikh Ibrahim Umar Modibbo Jarkasa Kano rasuwa.

 

Shehin Malamin ya bada gagarumar gudumawa a addinin Islama a najeriya dama Africa Baki Daya.

Ku Ya kasance mutun mai tawadi’u, da tsaron Allah, tausayin Bayin Allah da kuma taimakon Al’umma.

 

Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa Allah ya karbi shahadar sa. Amin Ya Allah.

Daga Babangida A Maina
Tijjaniyya Media News

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button