News

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari.

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari.

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari. Wannan Sune Jerin yayan marigayi rabilu musa ibro daya mutu ya bari.

Kamar dai yadda aka sani Marigayin ya rasu ne a shekarar 2014 bayan daya sha fama da rashin lafia.

Kafin rasuwar jarumin kusan za’a iya cewa, shine babba jagaba ko kuma shugaba ga kowanne da komedi.

Rabilu Musa ibro ya kasance babban jigo a harkar Finafinan barkwanci a lokacin Rayuwar sa, Muna masa Addu’a Allah Yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Kalli Cikakken vedion Yayan nasa anan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button