News

An Gabatar Da Wadanda Sukayi Garkuwa Tare Da Kashe Muhammad

Daga Comr Abdul M Adam

Rundunar Ƴan sandan jihar kaduna ta gabatar da Mutanen da sukayi garkuwa da wani yaro bayan sun anshi kuɗin fansa kuma suka kashe shi ga manema labarai.

A yayi gabatarwar an dai samu ragowar kuɗin fansar a hannun su har naira dubu Ɗari takwas da Arba’in (N840, 000.00) a hannun su.

Wadanda aka tabbatar suna da hannu cikin wannan al’amari sun hada da:

(1) Sani Adamu a.k.a Galadima M 36yrs of No. H3 Mashi Street, Badarawa Kaduna

(2) Umar Mainasara M 32yrs of Sheik Jaafar Street Kawo New-Extension Kaduna

(3) Muhammadu Nazifi M 25yrs of Musa Yakubu Crescent Badarawa, Kaduna da kuma

(4) Amina Ahmed F 53yrs of No. 1221 Sharada, Kano
.
.
YAYA KUKE GANIN WANNAN AL’AMARI ZAI KASANCE BAYAN AN TURASU GABAN KOTU..?
ALLAH YASHIGA TSAKANIN NAGARI da MUGU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button