News

Bazamu Kifar Da Gwamnatin Muhammadu Buhari Ba-Rundunar Sojin Nigeria

Rundunar soji ta nigeria taja kunnen wasu daga cikin yan kasar nigeria.

Da suke kiran rundunar ta sojan data kifar da gwamnatin shugaba muhammadu buhari ta dimakwaradiyya.

Rundunar tace bazatai hakaba kuma a shirye take data murkushe duk wani shiri da zai kawowa mulkin farar hula tsaiko a nigeria.

Kakakin rundunar sojin ta nigeria Onyema Nwachukwu matsalolin rashin tsaro da ke addabar kasar abubuwa ne da za a iya shawo kansu yana mai cewa suna hada gwiwa da sauran jami’an tsaro wajen magance su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button