News

BIDIYO: Ana Zargin Wani Ɗan Ƙasar Chaina Da Yiwa Budurwarsa Ummi Yankán Rago A Janbulo Dake Jihar Kano

BIDIYO: Ana Zargin Wani Ɗan Ƙasar Chaina Da Yiwa Budurwarsa Ummi Yankán Rago A Janbulo Dake Jihar Kano

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Allah Yayiwa ummi dake unguwar kuntau a kano rasuwa.

Kamar yadda muka samu rahoton rasuwar tata ance, wani saurayinta dan kasar china ne yai mata yankan rago.

Saidai har yanzu babu wani cikakken bayani dangane da faruwar hakan ko kuma musabbabin abinda ya hadasu har takai ga ya hallakata.

Amma rahotannin sunce ana zargin wani saurayinta dan kasar china da aikata mata wannan aika aikar a unguwar janbulo dake jahar kano.

Kamar yadda muka samu rahoto daga shafin idon mikiya wanda suka wallafa a shafin su na sada zumunta cewa.

Allah Ya Yiwa Ummi Dake Unguwar Kuntau A Jihar Kano Rasuwa, Ana Zargin Wani Saurayinta Ɗan Ƙasar Chaina Da Yi Mata Yankán Rago A Janbulo Dake Jihar Kano.

Cikakken labari na nan tafe…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button