News

BIDIYO: Bello Turji Yayiwa Sheikh Bello Yabo Allah Ya Isa Tare Da Karyata Cewa, Ya Taba Koyamai Karatu A Gidan Yari

Bello Turji Yayiwa Sheikh Bello Yabo Allah Ya Isa Tare Da Karyata Cewa, Ya Taba Koyamai Karatu A Gidan Yari

Wata Sabuwa Bello Turji Ya Mayarwa Da Bello Yabo Martani Acikin Wani Bidiyo Da Suka Tattauna Da Jaridar Aminiya.

Fitaccen Dan Fashin Dajin Nan Wato Bello Turji, Ya Karyata Shehin Malamin Nan Bello Yabo Na Cewar Sun Taba Zama Kurkuku Guda.

Cikin Wani Wa’azin Da Ya Gabatar Shehin Malamin Yace Ya Taba Koyar Da Bello Turji Ilimi A Gidan Kaso.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Nan, Bello Turji Ya Karyata Bello Yabo, Tare Da Cewar Shi Ko Ofis Din Yan Sanda Ma Bai Taba Zuwa Ba Balle Gidan Yari.

Inda Ya Kara Da Cewa Yanzu Haka Daga Masallaci Ya Dawo Bayan Idar Da Sallah Ga Mahaliccinsa.

Inda Ya Kara Da Cewa Koma Malamine Na Gaskiya, Ko Bai Taba Yiwa Kowa Karya Ba To Shidai Yayi Masa.

Kuma Ya Barshi Da Allah Bazaj Yafe Mai Ba, Allah Ya Isar Mai

Gadai Bidiyo Nan Ko Kalla

https://youtu.be/wv3fOL6CeaQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button