Religion

BIDIYO:Don An Taba Daurawa Duk Sun Fito Kaman Anzagi Wani Annabi Ko Anyi Batanci Ga Annabi- Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Don An Taba Daurawa Duk Sun Fito Kaman Anzagi Wani Annabi Ko Anyi Batanci Ga Annabi- Imam Junaidu Abubakar Bauchi.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyon, Daya Daga Cikin Malaman Jahar Bauchi Ya Wallafa Wani Bidiyo A Shafin Sa Na Sada Zumunta.

Bidiyon Wanda Yaiwa Taken, Jan Hankalin Wasu Malamai Tare Da Kira Ga Hukumar Hisbah Ta Kano Akan Maganar Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Malamin Yayi Jan Hankali Sosai Musamman Ma Ga Wasu Malamai Dama Wadanda Suke Shirin Hallaka Duk Wanda Ya Sake Fitowa Ya Kalubalanci Wani Maalami.

Acikin Jawabin Nasa Ya Kunna Muryar Daya Daga Cikin Malaman Izala Wanda Yai Wata Magana Mai Kama Da Ta Tada Kura.

Hakan Yasa Malamin Sake Dawowa A Karo Na Biyu Tare Da Jan Hankalin Malamai Dakuma Hukumar Hisbah Ta Jahar Kano.

Tundai Kafin Hakan Sai Da Ya Fara Wallafa Wani Bidiyon Tare Da Jan Hankalin Yan Tiktok Kan Su Daina Tsoma Baki Cikin Abinda Ya Shafi Ilimi.

Malamai Dai Sun Dade Da Sanya Shafin Tiktok Da Yan Matan Dake Tiktok A Baqin Layi Mai Kama Dana Yan Kannywood.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/pZ4YjB2rX6c

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button