News

BIDIYO: Burina Na Karanci Harkar Zane-zane Idan Har Na Samu Wanda Zai Saka Ni A Makarantar Boko, Cewar Umar

BIDIYO: Burina Na Karanci Harkar Zane-zane Idan Har Na Samu Wanda Zai Saka Ni A Makarantar Boko, Cewar Umar

Wani Dan Karamin Yaro Mai Fasahar Zane Zane, Yayi Burin Cewa, Idan Allah Yasa Wani Ya Sashi Makaranta To Bashi Da Burin Da Ya Wuce Ya Zama Mai Zane Zane.

Idan wannan yaro zai zana shanu (ɗan maraƙi) na kwali kamar haka, ya muke ganin idan har gwamnati ko wani mai hannu da shuni zai taimaka masa?

Umar yaro ne dan shekaru 11 cewar sa bai taba shiga makarantar boko ba amma Alhamdullah yana karatun allo a Anguwan su dake Sabon Pegi dake Yola.

Umar ya ce idan har zai sami wanda zai shigar da shi makarantar boko to burin sa shine ya karanci ilimin zane-zane.

Fasahar Wannan Yaron Ta Birge Mutane Da Dama, Musamman Ma A Shafukan Sada Zumuntar Facebook.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button