Fati Washa Ta Baiyana Dalilin Da Yasa Ta Maye Gurbin Nafeesa Abdullahi A Cikin Shirin Labarina.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Fati Washa, Ta Baiyana Aniyarta Ta Maye Gurbin Nafeesa Abdullahi A Cikin Shirin Labarina.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon, Jarumar Ta Wallafa Wani Dan Guntun Bidiyo Shirya Shirin.

Haka Zalika Shima Mai Gaiya Mai Aiki Kuma Director Aminu Saira Ya Wallafa Bidiyon Daga Wajen Daukar Shirin Labarina.

Wanda Aciki Aka Hango Jaruma Fati Washa, A Matsayin Wadda Ta Maye Gurbin Nafeesat Abdulllahi.

Dama Dai Masu Kallo Sun Dade Suna Jiran Ganin Jarumar Da Zata Maye Gurbin Jaruma Nafeesat Din.

Click Here To Drop Your Comment