News

BIDIYO: Ni Mutuniyar Kirki Ce Na Aikata Ayyuakan Alkhairi A Rayuwata Amma Har Yanzu Babu Wanda Ya Fito Neman Aurena Rashin Miji Na Damuna- inji Maryam Funtua

BIDIYO: Ni Mutuniyar Kirki Ce Na Aikata Ayyuakan Alkhairi A Rayuwata Amma Har Yanzu Babu Wanda Ya Fito Neman Aurena Rashin Miji Na Damuna- inji Maryam Funtua

Wata budurwa mai suna maryam funtua, ta koka kan yadda rashin miji ke damunta duk da kasancewar ta mutuniyar kirki a rayuwa.

Kamar yadda aka rawaito cewa, budurwar ta wallafa hakanne a shafinta na sada zumuntar zamani.

Inda take kokawa dangane da karancin mazajen aure duk da kasan cewarta mutuniyar kirki a rayuwa.

Kamar yadda wani mai sharhi a shafukan sada zumunta ya wallafa wannan labari a shafin sa na Facebook cikin harshen turanci.

“Na yi duk abin da ya dace da kyau, amma babu mai neman aure da ya fito, rashin miji yana da damuwa, Allah Ya ba mu miji.” –Maryam Funtua via

Haka zalika mun sake hango wannan wallafa a shafin igbere tv IGTV Kamar haka.

Related Articles

3 Comments

  1. Da farko ina yi miki fatan Allah yasa da ki da miji mai nagarta wanda zaisoki tsakani da Allah ,kuma nima ina cikin ma nema dafatan zan samu karɓuwa kuma nashirya tsab domin aurenki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button