Politics

BIDIYO: Nasabar Queen Elizabeth Da Manzon Allah S.A.W. Ga Cikakken Bidiyon Gaskiyar Magana.

BIDIYO: Nasabar Queen Elizabeth Da Manzon Allah S.A.W. Ga Cikakken Bidiyon Gaskiyar Magana.

Tundai Bayan Rasuwar Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth Wadda Ta Rasu A Shekaran Jiya Wata Magana Ta Kunno Kai Kan Nasabarta Da Fiyayyen Halitta S.A.W Ana Cewa Jikarsa Ce.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyo, Mutane Da Yawa Dai Wannan Magana Bata Kwanta Musu A Rai Ba.

Kasancewar ita ba musulma bace, Kuma bata tabayin musulimci ba, Kuma Bata Mutu Acikin Musulimci Ba.

Sai Dai Wani Bawan Allah Mai Suna Shereef Almuhajir Ya Fada Ya Kuma Nanata Ya Tabbatar Da Cewa Sarauniyar Ingila Jikar Annabi S.A.W Ce.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Shidai Shareef Almuhajir Wanda Ya Tabbatar Da Cewa Ita Jikar Annabi Ce Ya Kafa Hujjojinsa Kamar Haka.

Wasu masanan tarihi sun ruwaito cewa Salsalar Queen Elizabeth jikar Annabi Muhammad SAW ce, domin an gano cewa ita Jikar Za’idah ce wadda Rumawa suka sace bayan sun hambare mulkin babanta Al-Abbad dan Muhammad Bin Abbad (Almu’tadid) wanda shine Sarki na karshe a garin Ishbiliya (Seville).

Tarihi ya nuna cewa Zaidah ta koma hanun rumawa sun kristantar da ita suka sauya mata sunan ta zuwa Izabela, ta auri Sarki Alfanso na hudu.

Me neman karin bayani sai ya duba wadannan rahotannin.

Wallahu A’alam

Gadai Bidiyon Kuyi Alkalanci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button