News

BIDIYO: Rashin Aure Yasa Ina Firgita Ni Kaɗai, Dan Allah Wani Yazo Ya Aure Ni ~ A’isha Adams

BIDIYO: Rashin Aure Yasa Ina Firgita Ni Kaɗai, Dan Allah Wani Yazo Ya Aure Ni ~ A’isha Adams

Wata kyakkyawar budurwa kuma Nurse, Ayshat Adams, ta bayyana cewa rashin aure ya fara gigitata ga shi shekarunta 34, tana neman saurayin da zai yi wuff da ita.

Ayshat ta bayyana haka ne, a wani bidiyo da ta wallafa a shafin ta na TikTok.

Ayshat, ace ta taba haihuwa sau ɗaya, amma yanzu duk saurayin da ya zo wajanta baya sake dawowa.

Tace Shekara mai zuwa zan cika shekaru 35 a duniya amma har yanzun bani da aure saboda kawai na taɓa haihuwa ina da ɗa.” “Duk mutumin da ya shigo rayuwata tun kafin magana tai nisa zai faɗa mun ba zai ɗauki nauyin kwan da ba shi ya saka ba.”

Ayshat tace tana so wani yazo ya taimaka ya Aure ta

Shin ko akwai wanda ke ciki ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button