News

BIDIYO: Sabon Babban Hafsan Sojin Nigeria Da Aka Nada Yau. Shugaba Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hafsan Sojin A Yau Alhamis.

Sanarwar tafito ne daga shafin rundinar sojin kasar na twitter.

Manjo janat farouk Yahaya Shine Ya Zama Shugaban Hafsan Sojojin kasar bayan rasuwar marigayi Manjo ibrahim attahiru wanda ya rasa ransa dalilin hadarin jirgin sama.

Kushiga ku kalli bidiyon nan don jin cikakken rahoton

https://youtu.be/4wtuJ7PlZPo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button