News

BIDIYO: Sabon Shirin Barkwanci Masu Garkuwa Da Kananan Yara Da Ya Janyo Cece Kuce

BIDIYO: Sabon Shirin Barkwanci Masu Garkuwa Da Kananan Yara Da Ya Janyo Cece Kuce

Wani Mai Shirya Shirin Barkwanci A Dandalin Sada Zumuntar Youtube Ya Wallafa Shirin Barkwancin Masu Garkuwa Da Kana Nan Yara.

 

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Mai Suna Mazaje Ya Saki Bidiyon A Safiyar Ranar Alhamis.

Bidiyon Ya Jawo Cece Kuce, Ganin Yadda Yai Amfani Da Hoton Makashin Hanifa A Fastar Barkwancin.

Sannan Acikin Bidiyon Zakuga Yadda Ya Nuna Yadda Ake Satar Kana Nan Yara A Nigeria Tare Da Neman Kudin Fansa Daga Iyayen Su.

Inda Daga Karahe Asirin Masu Aikata Hakan Yake Tonuwa Suzo Suna Da Na Sani, A Lokacin Da Ba Amfanin Hakan.

Tabbas Acikin Shirin Barkwancin Yayi Kokari Kwarai Dagaske Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidin Dake Kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button