Religion

Nigeria Taci Gasar Al’qurani Mai Girma Dai Dai Lokacin Da Aka Doke Kasar A Wasan Kwallon Kafa

Nigeria Taci Gasar Al’qurani Mai Girma Dai Dai Lokacin Da Aka Doke Kasar A Wasan Kwallon Kafa.

Alhaamdulillahi Adai-dai lokacin da aka doke Nigeria A Wasan Cin Kofin Zakarun Africa.

Sai Gashi Allah Ya Bawa Kasar Damar Lashe Gasar Al’qur’ani Mai Girma Kamar Yadda Datti Assalafy Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta.


Daidai lokacin da Kasar Tunisia ta cire kungiyar kwallon kafa na ‘yan Biyafara da suke wakiltar Nigeria a gasar kwallon kafa na nahiyar Afirka…

A daidai lokacin aka sa gasar karatun Al-Qur’ani Maigirma Hizfi 60 na nahiyar Afirka, kuma Alhamdulillah ‘yar Nigeria mai suna Halima Abdullahi daga jihar Zamfara itace ta zo na daya a hizfi 60, Nigeria tayi nasara

Allah Ka daukaka darajar Musulunci da Musulmai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button