![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/03/FB_IMG_1678013419723.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO; Tirqashi; Bazan Kara Aske Gemu Na Ba, Saboda Ina Jin Daɗinsa, A Cewar Aisha Suleiman
Tirqashi; Bazan Kara Aske Gemu Na Ba, Saboda Ina Jin Daɗinsa, A Cewar Aisha Suleiman Wadda Allah Ya Baiwa Baiwar Gemu Kamar Na Namiji
Wata Matashiya Wadda Allah Yaiwa Baiwar Tsurowar Gashi A Gemun Ta Kamar Na Namiji.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/03/FB_IMG_1678011224899.jpg?resize=180%2C300&ssl=1)
Ta Baiyana Yadda Takejin Dadinsa A Yanzu, Harma Tasha Alwashin Cewa Bazata Sake Askewa Ba.
Inda Ta baiyana Cewa, Ba Zan Kara Aske Gemu Na Ba, Saboda Ina Jin Daɗinsa, A Cewar Matashiyar, Wadda Allah Ya Baiwa Baiwar Gemu Kamar Na Namiji
A Kwanakin Baya Matashiyar Na Jin Kunyar Nuna Fuskar Ta Kasancewar Yadda Take Fama Da Gemu Kamar Namiji.
Harma Hakan Kan Hanata Fita Mu’amula Da Yan Uwanta Mata A Wasu Mafiyan Lokutan.
Amma Daga Baya Ta Yanke Shawarar Cewa Bazata Sake Boyewa Ba, Kuma Bazata Sake Aske Gashin Gemun Ta Ba.
Kushiga Nan 👇👇👇👇👇👇 Dan Gin Kallo.