Religion

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Babban Limamin Masallacin Jere Rasuwa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Babban Limamin Masallacin Jere Rasuwa.

Wani Rahoto Da Muke Samu Daga Shafin Jaridar Rariya Na Cewa, Babban Limamin Masallacin Jere Ya Rasu

Babban Limamin Masallacn Marigayi Alh. Adamu Usman ya kasance mahaifi ne ga Maigirma Durbin Jere.

Da kuma zababben Sanatan Kaduna Ta Tsakiya Hon. Lawal Adamu Usman Mr. La

Anan Muke Addu’ar Allah Ya jikanka da rahama. Allah Ya sa Aljanna ce makoma.

Mun Samu Wannan Rahoto Daga Ahmad Abdulkarim Dalhat Wakilin Labarai Jere Emirate Council

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button