Wallahi Naga Bello Turji Da Idona Yana Kuka, An Tarwatsa Dabarsa Da Kashe Yaransa- Hira Da Ganau

Cikin Wannan Bidiyon Da Zaku Gani A Kasa. Zakuji Yadda Wani Ganau.

Ya Shaidawa Mana Labarai Cewa. Da Idonsa Yaga Bello Turji Yana Kuka.

Bayan Da Sojoji Suka Tarwatsa Dabarsa Tare Da Kashe Yaransa Baki Daya.

 

A Wani Sumame Da Suka Kaiwa Dan Fashin Acikin Mafakarsu Dake Dajin Zamfara.

Ku Kulli Bidiyon Anan

 

Click Here To Drop Your Comment