News

BIDIYO: Wata Budurwa A Kano Na Sanar Da Daurin Auren Ta Da Wani Saurayi Dan Kasar China

BIDIYO: Wata Budurwa A Kano Na Sanar Da Daurin Auren Ta Da Wani Saurayi Dan Kasar China

Wata Budurwa Na Gab Da Auren Wani Dan China A Jahar Kano Jim Kadan Bayan Wani Dan China Ya Kashe Budurwar Da Zai Aura.

Kamar Yadda Muke Samun Rahoton Daga Shafin Gidan TV Na AMO HAUSA T.V Wanda Suka Wallafa A Shafin Su Na Youtube Cewa.

Matashiyar Wadda Ta Wallafa Batun Auren Nasu A Shafukan Sada Zumunta Tare Da Neman Shawarar Mabiyan Ta.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon, Budurwar Ta Bukaci Da’abata Shawara Kan Ta’amimce Ta Aure Shi Ko Kuma Ta Chanza Sheqa.

Wannan Batun Na Zuwa Ne, Kwanaki Kadan Bayan Da Wani Dan China Ya Kashe Budurwasa Har Lahira A Jahar Kano.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/hPN6QMplrms

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button