![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/09/FB_IMG_1664225614215.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Shahararren Malamin Addinin Musulimci Youssef al- Qaradawi Rasuwa
Shahararren malamin addinin Musulunci, Youssef al- Qaradawi wanda ke cikin kusoshin kungiyar Muslim Brotherhood ya rasu.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/09/FB_IMG_1664225445873.jpg?resize=300%2C225&ssl=1)
Tsohon shugaban kungiyar kuma Limaman Musulunci na duniya ya rasu ne yana da shekaru 96.
An haife shi a Masar kafin ya koma Qatar da zama.
Youssef al- Qaradawi ya wallafa litattafan musulunci da dama.
Yana gabatar da shirin talabijin a tasha al-Jazeera kuma miliyoyin mutane ne ke bin wa’azinsa a fadin duniya.