News

BIDIYO: Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Shafe Gonakin Shinkafa Da Gidaje A Jahar Kano

BIDIYO: Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Shafe Gonakin Shinkafa Da Gidaje A Jahar Kano

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un, rahotannin da muke samu yanzu-yanzu daga jahar kano na cewa.

Mummunar Ambaliyar ruwa ta shafe gonakin shinkafa a Kanon Najeriya.

Alkaluman baya bayan nan da hukumar bada agajin gaggawa a Najeriya ta fitar ya nuna cewa ambaliyar ruwa ta shafe sama da gonakan shinkafa da na sauran amfani dubu 14 a jihar Kano.

A dai-dai lokacin da ambaliyar ke cigaba da barna a wasu sasan arewacin kasar Tare da rushe gidaje tituna dama muhallai.

Gadai cikakken rahoton cikin sautin murya ku saurara daga wakilin rfi hausa

Latsa nan domin sauraron rahoton Abubakar Isa Dandago.

https://youtu.be/LqKq0DD9xMU

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button