News

Bidiyo: Yadda Matashi Yayi Ido Biyu da Mahaifinsa Yana Kama Dakin Otal da Wata Mata

 

Bidiyo: Yadda Matashi Yayi Ido Biyu da Mahaifinsa Yana Kama Dakin Otal da Wata Mata

Wani matashi ‘dan Najeriya mai suna Michael Polycarp, ya wallafa wani bidiyo inda ya ga mahafinsa a otal tare da wata mata.

A bidiyon, matashin ya dinga ihun yabawa mahaifinsa kuma ya kira shi da babban yaro ganin yadda ya kamawa mace daki.

Babu shakka wannan bidiyon ya tada kura a soshiyal midiya inda mutane da dama suka bayyana ra’ayoyinsu kan faruwar lamarin.

Wani matashi ‘dan Najeriya mai suna Michael Polycaro, ya bayyana wani bidiyo mai bada dariya inda ya ci karo da mahaifinsa tare da wata mata a otal.

Matashin da yake cike da mamaki ya dinga nadar bidiyon babansa inda yake yaba masa tare da kiranshi babban yaro.

A bidiyon da ya yadu, an ga mahaifin matashin na tafe da wata farar mata zuwa wani otal da ba a bayyana sunansa ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button