News

Bidiyo Yaje Kabarin Mahaifiyarta Ya Raba Kafa Ya Zageta A Kan Tiktok

Bidiyo Yaje Kabarin Mahaifiyarta Ya Raba Kafa Ya Zageta A Kan Tiktok

Innalillahi wa inna ilaihi raju’un matashi yaje makabarta kan kabarin mahaifiyar ya zazzageta akan tiktok.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon yanzu haka, abin dai ya soma ne daga yar rigimar su ta tiktok da wata yarinya.

Wadda Akewa lakabi da mai abin duniya, yarinyar ta aika danta gidansu yaron ya zazzagi mahaifiyar sa a cewar matashin.

Lamarin da yasa shima yaron ya wanke kafa tare da zuwa makabarta kan kabarin mahaifiyarta ya zazzageta ya dawo.

Shine ya tafi kan kabarin mahaifiyarta wadda bata dade da rasuwa ba, ya zazzageta sannan yai juyowa abinsa.

Tabbas lamarin tiktok ya zama abinda ganin yadda yake ta gurbata tarbiyar yara da manya.

A baya an dauka iya yan fim ne marasa tarbiya a kasar hausa ashe a kusan gidan kowa akwai yan tiktok dake da dabi’a irin ta yan fim.

Ga Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/k58a42eVWuY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button