News

Da Cikina a Jikin Momme Gombe Lokacin Da Ta Fara Fim Inji Tsohon Mijin Ta.

Da Cikina a Jikin Momme Gombe Lokacin Da Ta Fara Fim Inji Tsohon Mijin Ta.

Wata Sabuwa! Da Cikina A Jikin Momme Gombe Lokacin Da Ta Fara Fim inji tsohon mijin jarumar kannywood.

Tsohon Mijin Nata Wanda Mawaki Ne Kuma Yana Da Alaqa Da KannyWood Yayi Cikakken Bayani.

Dalilin da Yasa Ya Saketa Bayan Auren Nasu Bai Dade Ba Dakuma Abubuwan Dake Faruwa A Zamantakewar Auren Nasu.

Tsohon Mijin Tauraruwar KannyWood Mommy Gombe Mai Suna Adam Fasaha, Ya Bayyana Cewa Lokacin Da Suka Rabu Da Momme Gombe, Har Ta Shiga HarKar Fim.

Akwai Tsohon Cikinshi A Jikin Jaruma Momee Gombe wadda Yanzu ta samu daukaka a masana’antar.

Yayi Bayanin Ne Dalla Dalla Kan Yanda Akayi Ya Rabu Da Matar Tashi, Duk Da Cewa Sunyi Aure Suna Son Juna Sosai.

Kuma Auren Nasu Na Soyayya Ne Akayi A Wancan Lokacin Da Sukayi Auren Nasu.

Kalli Videon Nan Domin Kallo Da Sauraran Cikaken Labarin,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button