News

Bidiyon Yadda Aikin Haqo Man Fetur A Jahar Bauchi Ke Gudana Ba Kama Kafar Yaro.

Bidiyon Yadda Aikin Haqo Man Fetur A Jahar Bauchi Ke Gudana Ba Kama Kafar Yaro.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyo Dake Kasa, Anga Wani Matashi Wanda Ke Bayanin Yadda Suke Aiki A Wajen.

Cikin Bidiyon Wanda Aka Wallafa A Shafin Sada Zumuntar Tiktok Yaja Hankali Inda Akaita Musayar Ra’ayoyi Akai.

Bidiyon Mai Tsawon Minti Daya Da Sakwan Biyar, Ya Nuna Yadda Ake Aiki Gadan Gadan Ba Qaqqautawa Kamar Yadda Mai Daukar Bidiyon Yake Baiyanawa.

Mai Daukar Bidiyon Ya Baiyana Cewa, Yanzu Haka Anyi Nisa Kwarai Dagaske Wajen Wannan Gagarumin Aiki Da Akeyi A Jahar Bauchi.

Wannan Aiki Dai Ya Baiwa Mutane Da Yawa Mamaki Ganin Yadda Aka Baiyana Yin Aikin A Lokacin Da Ba’ayi Zato Ba

Gadai Bidoyon Nan Ku Kalla , 👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/mHyFVQxFtzE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button