News

Wallahi Mata Munyi Yawa Dan Allah Maza Kuzo Ku Aure, Masu Mata Daya Dan Allah Ku Kara Aure Inji- Zainab

Wallahi Mata Munyi Yawa Dan Allah Maza Kuzo Ku Aure, Masu Mata Ku Kara Aure Inji- Zainab

Wata Budurwa Mai Suna Zainab Umar Sarkin Yakin Maza Da Su Kara Aure, Ta Bukaci Da Maza Suyi Aure.

budurwar Wadda Ta Dade Tana Kira Ga Maza Su Kara A Shafukan Sada Zumunta Tayi Bayani Kan Dalilin Da Yasa Take Wannan Kiran.

Duk Da Cewar Tana Fuskantan Kalubale Daga Yan Uwanta Mata Musamman Ma Matan Aure, Amma A Cewarta Hakan Bai Taba Sata Dana Sani Ba Ko Kuma Taja Da Baya.

Acikin Jawabin Ta Kara Da Cewa, Ita A Rayuwar Ta Idan Ta Tashi Aure Tana Fatan Ta Auri Namiji Mai Mata.

“Ƙaddara Ce Kawai Za Ta Sanya Na Auri Marar Mata, Saboda Ba Ni Son Na Rayu Gidan Mijina Ba Ni Da Kishiya Kuma Ga Matan Mun Yi Yawa Ko Da Kowane Namiji Zai Kara Aure, Sai An Rage, Mata Dan Allah Ku Bari A Kara Maku Kishiya, Cewar Zainab Umar, Ƴar Adamawa, Sarauniyar Yaƙin Maza Su Kara Aure

Saidai zainab har yanzufa Allurar cikin ruwa ce mai rabo ka dauka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button