News

CIKIN BIDIYO: Malaman Addinin Musulimci A Nigeria Sunsha Alwashin Bin diddigi Tare Da Kin Yin Shiru Har Sai An Hukunta Abdulmalik

Malaman Addinin Musulimci A Nigeria Sunsha Alwashin Bin diddigi Tare Da Kin Yin Shiru Har Sai An Hukunta Abdulmalik

Wasu Daga Cikin Manyan Malaman Addini A Jihar Kano Sun Bukaci Da A Gaggauta Hukunta Makashin Hanifa.

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon Dake Kasa. Zaku Ga Yadda Manyan Malaman Ke Kira Da A Gaggauta Kawar Da Makashin Hanifa.

Malamai Irin Sheikh Rijyar Lemo Da Sheikh Abdallahi Usman Gadon Kaya Da Dai Sauran Su Ne Sukai Wannan Kira.

Cikin Karatun Da Ya Gabatar Sheikh Abdullahi Gadon Kaya Ya Tabo Batun Kisan Haanifa.

Inda Ya Bukaci Gwamnati Data Daddatsa shi Ta Kasheshi Tayi Gunduwa Gunduwa Dashi A Gaban Jama’a.

Inda Sheikh Dr. muhammad Sani Rijyar Lemo Yai Kira Ga Gwamnati Data Hanzarta Kashe Makashin.

Gadai Bidiyon Ku Kalla Anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button