News

CIKIN BIDIYO:Mahaifiyar Hanifa Ta Bada Labarin Yadda Makashin Hanifa Ya Aiko Mata Da Kayan Hanifa Har Gida Kafin Ya Kasheta

Mahaifiyar Hanifa Ta Bada Labarin Yadda Makashin Hanifa Ya Aiko Mata Da Kayan Hanifa Har Gida Kafin Ya Kasheta

A Zantawarta Da Manema Labarai, Murja Suleiman Mahaifiyar Hanifa Ta Shaidawa Yan Jarida Cewa.

Babban Abinda Take Bukata Shine Adalci Banda Adalci Babu Wani Abu Da Take BukataGame Da Kisan Yarta Hanifa.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon, Murja Suleiman Ta Cigaba Da Bada Labarin Yadda Makashin Yarta Ya Tube Kayan Yarta Ya Aiko Mata Har Gida.

Sannan Ya Cigaba Da Bibiyar Su Bashi Kudin Fansar Sa, Bayan Ya Kashe Hani Fa.

Cikin Kidemewa Da Tashin Hankali Ta Kwashi Kayan Da Ya Aiko Mata Dasu Gida Ta Nufi Mahaifin Hanifa Ta Nuna Masa.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla. Allah Ya Jikan HanifaAmin

https://youtu.be/GOMOfSDjPIA

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button