News

DA ƊUMI ƊUMI: Wike; zai rushe wani sashi na masallacin babban birnin tarayya Abuja.

DA ƊUMI ƊUMI: Wike; zai rushe wani sashi na masallacin babban birnin tarayya Abuja.

Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya baiwa sakataren zartarwa na hukumar raya babban birnin tarayya (FCDA), Engr Shehu Ahmed Hadi.

wa’adin sa’o’i 24 da ya bayyana matsayin gwamnati dangane da rushe masallacin kasa kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Wasu sassan filin masallacin na kasa za su fuskanci matsalar faɗaɗa hanyoyin, lamarin da ya sa mahukuntan hukumar ke neman a biya su diyya ta fuskar sauran filayen na babban masallacin.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button