Da Dumi-Dumi: Sojojin Najeriya sun cinnawa sansanin ƴan bindiga wuta a jihar Zamfara bayan sun hallaka su

Rahotanni daga dajin dan Sadau dake jihar Zamfara na tabbatar da cewa sojojin Najeriya sun cinnawa sansanin ‘yan bindiga wuta bayan sun hallaka su.

Sojojin wadanda suka kwashe tsawon 5 suna yi wa ‘yan bindigar ruwan boma-bomai ta sama sun bi su ta kasa domin idda hallaka su.

Wannan na zuwa ne bayan umurnin da sabon shugaban Hafsan sojin Najeriya Farouk Yahaya ya ba su na ganin bayan wadannan ƴan bindiga…

Click Here To Drop Your Comment