News

Dan Allah Dan Annabi Wani Yazo Ya Aure Ni, Sai Kace Bani Da Kyau- Inji Wata Budurwa Dake Neman Miji Ruwa A Jallo

Dan Allah Dan Annabi Wani Yazo Ya Aure Ni, Sai Kace Bani Da Kyau- Inji Wata Budurwa Dake Neman Miji Ruwa A Jallo

Wata Budurwa Dake Neman Mijin Aure, Ruwa A Jallo Ta Baiyana Bukatarta A Shafinta Twitter.

Inda Budirwar Ta Koka Kan Yadda Maza Suka Ki Zuwa Neman Auren Ta Duk Da Kyan Da Take Dashi.

Budirwar Ta Baiyana Hakane A Shafinta Na Sada Zumunta A Dandalin Twitter.

https://twitter.com/UQueeniee/status/1495265170574225411?t=VPHl25TLdVEzNcMsBg_Fcg&s=19

Yanzu Dai Samari Masu Neman Aure Ga Dama Ta Samu, Duk Wanda Ke Son Yin Aure Batare Da Yaudara Ba,

Sai Ya Garzaya Dandalin Twitter Dan Baiyanawa Wannan Budirwa Kudirinsa

Muna Fatan Za’a Dace Duk Masu Yaudara Kuma Sai A Kiyaye

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button