News

Gwamnatin Tarayyar Nigeria Zata Sake Rabawa Ƴan Najeriya Wani Sabon Tallafi

Gwamnatin tarayya zata rabawa ƴan Najeriya A Kalla mutum 200,000 wadanda Annobar Korona ta shafa tallafin kuɗade

Zadai A fara rabon kuɗin ne a cikin Wannan watan nan na Augusta, kamar yanda rahotanni suka bayyana.

Sai dai sabanin a baya, wannan rabon kuɗin za’a yi shi ne a wasu Daga Cikin biranen Najeriya inda yawanci mutanen da suka manyanta ne zasu Am Fana Da tallafin.

Kuma Wanda basu da wata hanyar samun kuɗi Ne Ka Iya Ribatar Wannan Sabon Tallafin.

Kamar Yadda Ma’aikatar kula da ibtila’i da jinkai ta kasa ce ta bayyana hakan Ga Manema Labarai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button