News

Hankalin Yan Kudu Ya Tashi Bayan Ganin Bidiyon Nan Na Haqo Danyen Man Fetur A Bauchi

Hankalin Yan Kudu Ya Tashi Bayan Ganin Bidiyon Nan Na Haqo Danyen Man Fetur A Bauchi

Tun Bayan Kaddamar Da Aikin Haqo Danyen Man Fetur Da Shugaba Buhari Ya Kaddamar A Jahar Bauchi Da Gombe.

Hankali Ya Karkata Tare Da Jawo Musayar Yawu Musamman Ma Daga Bakin Yan Kudancin Nigeria.

Inda Suka Dinga Baiyana Ra’ayinsu Akai, Tare Da Nuna Kishi Dakuma Ganin Kamar Karyace Kawai Acikin Batun Cewa An Samo Mai A Arewacin Nigeria.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa, Akwai Wasu Kalamai Da Yan Kudancin Nigeria Suka Wallafa Dangane Da Wannan Haqo Danyen Man Fetur.

Cikin Kalaman Nasu Wanda Yai Kama Da Hassada Ko Kuma Kalamai Na Yan Uba Kamar Yadda Hausawa Ke Cewa.

Batun Haqo Wannan Danyen Man Fetur Na Cigaba Da Kankama Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa.

Tare Da Wasu Kunshin Bayanai Masu Nuni Da Alfanun Da Wannan Danyen Mai Zai Samar Musamman Ma Ga Yankin Arewacin Nigeria.

Ga Bidiyon Ku Kalla ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://youtu.be/XaR1_Itx_ao

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button