News

Hotunan Daliban Makarantar Da Yan Bindiga Suka Kashe Bayan Sace Su Daga Makaranta A Kaduna

Da Daddaren ranar talatar da ta gabane wasu yan bindiga suka farmaki wata makaranta mai zaman kanta a kaduna,

Yan bindigar sunyi ta harbi a sama domin tsoratar da mutanen yankin kafin daga bisani suyi awon gaba da wasu dalibai daga makarantar kamar yadda jaridar thecable ta rawaito.

Jami’ar mai suna green field wadda ke babbar hanyar kaduna zuwa abuka karamar hukumar chikun.

A ranar juma’a ne 23-4-2021 aka sake samun bullar wani rahoto dake cewa yan bindigar sun kashe mutum uku daga cikin daliban da suka sata a wannan makarantar.

Sunayen Daliban Dai Shine.

Precious Nwakacha
Dorothy Tirnom Yohanna
Sadiq Muazu

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button