News

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;! Yadda Haɗarin Mota Ya Yí Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri Alhaji Sule Kayarda Da Matarsa Da ‘Ya’yansa Huɗu

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;! Yadda Haɗarin Mota Ya Yí Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri Alhaji Sule Kayarda Da Matarsa Da ‘Ya’yansa Huɗu

Wani Mummunan Hadarin Mota Yayi Sanayidiyar Motar Wani Attajiri Tare Da Iyalansa A Hanyar Jos.

Haɗarín Móta Ya Yí Sanadíyyar Mútúwar Wanì Attajirí Alhajì Sulé Kayarda Da Matarsa Da ‘Ya’yansa Húɗú A Hanyar Bauchí Zúwa Jo’s.

Kamar Yadda Kuke Gani Wannan Sune Hotunan Marigayin Dakuma Iyalinsa Da Suka Rasa Rayukan Su.

Wannan Hadarin Mota Ba Karamin Dagawa Mutane Hankali Yai Ba, Ganin Yadda Iyalai Guda Suka Salwanta.

Mutane Da Dama Ne Suka Nuna Alhinin Su Akan Wannan Al’amari A Shafukan Sada Zumunta.

Inda Akaita Addu’ar Allah Ya Jikansu Ya Gafarta Musu Amin.

Anan Muma Muke Addu’ar Ubangiji Allah ya gafarta músú. Amin سامحه الله

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button