News

Innalillahi Duba Yadda Aka Samu Saurayi Da Budurwa Acikin Mota Sun Mutu Kalli Kuga Dalili

Innalillahi Duba Yadda Aka Samu Saurayi Da Budurwa Acikin Mota Sun Mutu Kalli Kuga Dalili.

Subahanallahi yadda aka waye gari da wani abun Al’ajabi daya faru a garin suleja dake kusa da babban birnin tarayyar nigeria abuja.

An Tsinci Gawar Mace Da Namiji, Kuma Dukkansu A mace A Cikin Wani Kango A Garin Suleja.

Matar mamacin ta ce rabon da ta ga mijinta tun ranar Lahadi da yamma, ita kuma macen har zuwa yanzu ba a gane ko wacece ba.

Wasu mutane daba’asan ko suwaye ba an tsinci gawar tasu a garin na suleja cikin wata mota kirar kamfanin Toyota yayin da suka rigamu gidan gaskiya.

Tuni Jami’an tsaron yankin sun fara gudanar da bincike na musamman dangane da wannan lamari daya faru tsakanin saurayi da budurwar a garin na suleja.

Majiyar shafin Janzakitv, ta rawaito cewa” wani ganau ba jiyau ba ya shaida mana cewa’ yayin da yake akan hanyar sa ta zuwa bayan gari yaga wannan lamari daya faru.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Mu, domin samun labaran mu kowace rana da kowani lokaci mungode masoyan mu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button